fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan yanda Boko Haram ke rabawa mutanen Borno takardar gargadin kada su baiwa Sojojin Najeriya bayanansu

Kungiyar Boko Haram a jihar Borno ta rika rabawa mutane takardun gargadi kada du rika baiwa sojojin Najeriya bayanansu.

 

ISWAP data balle daga Boko Haram ce ta raba wadannan takardun gargadin a garuruwa  dake karkashin ikonta.

 

Jaridar HumAngle ta ruwaito hotunan ‘yan Boko Haram din suna raba takardun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *