fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Hotunan Yanda Boko Haram kewa kananan yara Horon Harbi

Hotuna sun bayyana daga HumAngle Inda aka ga Boko Haram nawa kananan yara horon yaki, ciki hadda koyon yanda ake harba Bindiga da sauransu.

 

An ga yaran dauke da Bindigu sannan fuskokinsu a kulle.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *