fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotunan yanda Cristiano Ronaldo ya fara Atisaye da Manchester United

Cristiano Ronaldo ya hadu da sauran abokan wasansa na Manchester United inda ya fara Atisaye dasu.

 

Ronaldo ya koma Manchester United daga Juventus bayan zaman sama da shekaru 2 da yayi a a kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *