fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotunan yanda dan shakaru 19 ya auri ‘yar shekaru 39

Dan shekaru 19 da ya auri ‘yar Shekaru 39 sun dauki hankula a shafukan sada zumunta.

 

Wasu dai sun rika bayyana cewa kudi ne yasa matashin ya auri wannan matar, inda wasu ke cewa tsabar soyayya ce.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *