fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hotunan yanda Gwamna Zulum ya tsaya dan Taimakawa mata masu saro Itacen Girki

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tsayar da tawagar Motocinsa a Daji inda ya taya waau mata daukar icce.

 

Hotunan sun dauki Hankula a shafukan sada zumunta inda akai ta yabawa gwamnan.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *