fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotunan yanda Inyamuri, Jonathan ya auri Bafulatana, Fauziya

Wadannan masoyane, Fauziya da Mijinta, Jonathan da aka yi aurensu a Yola.

 

Ba kasafai aka cika ganin irin wannan aure ba, kuma ya zowa mutane da yawa da mamaki ganin cewa, ana tsaka da neman kafa kasar Biafra.

 

Hotunan dai sun ta yawo a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *