fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotunan yanda IPOB suka bankawa motar kayan Gwari wuta

Tsageran da ake zargin ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB ne sun bankawa motar kayan Gwari wuta a jihar Enugu.

 

Lamarin ya farune da misalin karfe 5:45 yayin da suke kokarin ganin an tabbatar da dokar hana fita ta kowace ranar Litinin dan nuna bacin rai kan kama shugabansu, Nnamdi Kanu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *