fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan yanda mata suka fito Zanga-Zangar neman ‘yanci duk da mulkin Taliban a kasar Afghanistan

Mata da yawa sun fito Zanga-Zangar neman ‘yanci a kasar Afghanistan duk da mulkin Taliban.

Matan dai na neman a basu damar gogayya da maza da kuma yancin shiga siyasa da sauransu.

 

Zanga-Zangar dai kamar tarar aradu ce dan komai ka iya faruwa, kuma ta farune a jiya Juma’a.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *