fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hotunan yanda shugaba Buhari ya isa kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa kasar Faransa wajan taro kan zaman Lafiya.

 

Shugaban zai kuma gana da shugaba Macron kan dangantar Najeriya da Faransa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *