fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotunan yanda shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar Zartaswa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli da aka saba yi duk Laraba.

 

Zaman ya samu halartar Mataimakin Shugaban kasa, Sakataren Gwamnati sa sauran manyan mukarraban Gwamnatin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *