fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Hotunan yanda Shugaba Buhari ya kaddamar da Tashar Jirgin Kasa da babu Irin ta a Africa ta yamma dake Legas

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yau ne ya kaddamar da tashar Jirgin Kasa da babu irin ta a Africa ta yamma a Legas.

 

Tashar dai itace zata rika daukar Fasinsojojin jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan kuma ana tsammanin Fasinjoji a kalla 6,000 ne zasu yi amfani da ita a lokaci guda.

President Muhammadu Buhari commissions Lagos-Ibadan Standard Guage Rail Project and Flags Off full commercial operation in Lagos on 10th June 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *