fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotunan yanda shugaba Buhari yayi Sallar Idi a Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi Sallar Idi a mahaifarsa dake Daura a yau.

 

Bayan Sallar Masoyansa sun fito inda suka masa tarba ta musamman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *