fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotunan yanda Sojoji suka yi rugu-rugu da wata babbar Maboyar IPOB

Sojojin Najeriya sun yi Arangama da tsageran Kungiyar IPOB inda suka kashe da dama daga cikinsu.

Lamarin ya farune a Ohafia ta jihar Abia IPOB din fai sun tsere.

 

Rahoton Vanguard yace an kashe sojoji 6 sannan sojojin sun kashe IPOB din da yawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *