fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotunan Yanda sojojin Najeriya suka kashe Boko Haram 4

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram 4 a jihar Borno.

 

Wanda aka kashe din na karkashin kungiyar ISWAP ce data balle daga karkashin Boko Haram.

 

An gwabza fadane tsakanin sojojin da ISWAP a kukawa inda suka kashe ISWAP din 4 suka kuma kwace makamansu 4.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *