fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotunan yanda Sojojin Najeriya suka wa Boko Haram Rugurugu a Borno

Sojojin Najeriya sun dakile harin da Boko Haram ta kai a Askira Uba a ranar Larabar data gabata, kamar yanda PRNigeria ta ruwaito.

 

Akalla myakan Boko Haram din 31 ne sojojin suka kashe tare da lalata motocin yakinsu da kuma kwace makamai da dama.

“Aircraft were scrambled from Yola and Maiduguri within minutes after ground troops send the signal. For the first time in years, the speed of response between the air taskforce and ground troops is unprecedented,” the intelligence officer said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *