fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotunan yanda wani mutum ya kama matarsa na lalata da kwarto

Wani magidanci ya kama matarsa na lalata da wani kwarto a otal.

 

An lakadawa kwarton dukan kawo wuka bayan kamashi turmi da tabarya da matar auren.

 

Mijin dama ya dade yana zargin matar da cin amanarsa inda kuma abokai da suka ga inda ta shiga suka kai masa tsegumi kuma ya je ya kamata.

 

A bidiyon an ga yanda mijin yake barazanar zai kashe kwarton amma matar na rokonsa kada ya kasheshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *