fbpx
Friday, January 21
Shadow

Hotunan yanda wata daliba ta yiwa malamainta rawar fitsara yana kallo

Bidiyon ynda wata daliba tawa malaminta rawar fitsara yayin da shi kuma ke zaune yana kallo ya dauki hankula a shafukan sada zumunta.

 

Dalibar dai ta je gaban malamin inda ta rika rawar fitsara tana karye-karye kuma yana kallonta bai hanata ba.

 

Wasu rahotanni sun rika bayyana cewa, lamarin ya farune a kasar Africa ta kudu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *