fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotunan yanda ‘yan Damfara suka baiwa me POS kudin jabu

Wasu ‘yan Damfara sun baiwa wani me sana’ar POS kudin jabu da yawa.

 

Ya saka hoton lamarin a shafinsa na sada zumunta inda yayi kira ga jama’a dasu kiyaye.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *