fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotunan yaro me shekaru 7 da aka sace aka kashe a Jos

Wani yaro me shekaru 7, Abdul Ahad kenan a wadannan hotunan da aka kashe a Jos.

 

Yaron ya bace ne inda aka shiga nemansa ruwa a jallo a unguwar Tudun Pera amma ba’a ganshi ba.

 

Daga baya an ga gawarsa a Angwan Rogo, ruwa ya korota.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *