fbpx
Friday, January 21
Shadow

Hotunan ziyarar Shugaba Buhari a Dubai

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Dubai domin halartar taron kasuwanci na EXPO 2020 da ake yi duk shekara shekara.

Fadar shugaban ta wallafa hotunan shugaban lokacin da hukumomin Daular Larabawa ke tarbarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *