fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna:Rahama Sadau ta fara fitowa a fim din India

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta ketara kasar India inda ta fara fitowa a fina-finan kasar.

 

Rahama sadau ta saka hotonta tare da wasu masu yin fina-finan India a shafinta na Instagram.

 

Hakanan abokin aikinta, Ali Nuhu ma ya tayata Murna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *