fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotuna:Tankar yaki da sauran makamai da sojojin Najeriya suka kwato daga Boko Haram

Sojojin Najeriya sun kwato wata motar yaki daga hannun Boko Haram a ci gaba da fatattakar kungiyar da suke daga dajin Sambisa.

A cikin kayan da sojojin suka kwato akwai kuma kananan bama-bamai na hannu guda 3 da bindigar kakkabo jirgi da kuma ta AK47 da harsadai da dama.

A samamen na soji dai sun kuma kubutar da mutane 241 da suka hada da mata da kananan yara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *