fbpx
Friday, January 21
Shadow

Hotuna:Tinubu ya je ziyarar ta’aziyya Zamfara

Bola Ahmad Tinubu dake neman tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 ya jewa jihar Zamfara ziyarar gaiwsuwa kan kisan da ‘yan Bindiga suka yi a jihar.

 

Tinubu ya samu rakiyar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Kashim Shettima.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *