fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hotuna:Yanda Matasa sukawa ma’aikacin wutar Lantarki dukan kawo wuka saboda ya kai musu Bill

Wasu matasa a jihar Ogun sun wa wani jami’in kamfanin wutar Lantarki dukan tsiya bayan da ya kai musu Bill din wuta.

 

Lamarin dai ya dauki hankula musamman a shafukan sada zumunta inda da dama suka yi Allah wadai da hakan.

 

Wasu kuwa sun fadi cewar bashi ya kar zomon ba, Rataya Aka bashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *