fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hudson Odoi yana samun sauki bayan a same shi da cutar coronavirus/ Covid-19

A ranar 13 ga watan maris ne aka tabbatar da cewa dan wasan Chelsea Hudson na dauke da cutar coronavirus. kuma tun daga wannan lokacin yake killace kanshi a gida.

Hudson Odoi yayi gaggawar sanar da masoyan shi a kafafen yada zumunta na yanar gizo cewa yana samun sauki daga cutar ta coronavirus.
Kungiyar Chelsea ta sanar cewa saurayin yana murmurawa daga cutar Covid-19 kuma yana so ya cigaba da wasa in an dawo daga hutun kakar wasan premier lig. Sun kara da cewa Hudson yana cigaba da motsa jiki a gida kamar yadda ya saba.
Chelsea za su dawo kan aiki 2 ga watan mayu ayayin da zasu Kara da Norwich city, kuma kungiyar ta kasance ta hudu a gasar premier lig.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *