fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Hukumar Hisbah da zata yaki aikata Miyagun Laifuka ta fara aiki a Adamawa

Hisbah Adamawa state Command, Wanda state headquarter nata Yake mubi LG, ta fara aiwatar da aiyukan ta na yaw da kullum Bayan ziyarar da ta kaiwa Hukumomin Tsaro da zasu yi aiki tare.

 

Da kuma Sarakuna da shuwagabannin Addini.

 

Ga jadawalin Guraren da hukukar ta ziyarta kamar haka:

 

1.Area command Mubi zone
2.DPO Mubi South
3.DPO mubi North
4.zonal Comptroller Nigeria immigration services(mubi zone)
5.Shugaban Civil defense mubi zone
6.shugaban road safely mubi zone
7.Da Shugaban DSS
8.da Shugaban civil defense na division mubi North
9.NDLEA
Da duk wasu sauran jami’an tsaro na Adamawa.
10.Lamido Mubi
11.Hakimin Nasarawo
12.Hakimin mubi
13.Hakimin Gude(Dan Amar mubi)
14.Ardo Gella
Da duk sauran masu sarauta.
15.Dr Abdallah Usman Umar Gadon Kaya
16.malam Usman JIBWIS
16.malam babba JIBWIS Jos
18.malam abukar kwalle kwalle
19.Malam Idris wuro Gude. Da duk sauran malam mubi dama na wasu jihohi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *