fbpx
Friday, May 14
Shadow

Hukumar Kwastam ta kama wasu tulin bamabamai da aka yi shirin shigowa dasu Najeriya

Hukumaf Kwastam Reshen Zone A ta bayyana cewa ta kama wasu diram-diram 42 na ababen fashewa da aka yi yunkirin Shigowa dasu Najeriya daga kasar Benin.

 

Jami’in Kwastam me kula da Yankin, Usman Yahya ne ya bayyana haka a Legas inda yace suna ka bincike dan gano inane za’a kai ababen fashewar.

 

Yacs sun kuma kama sauran kayan laifi da suka hada da shinkafa, da man fetur da ake shirin fita dashi zuwa Benin, da Wiwi da sauransu.

We intercepted the 42 drums of calcium carbide through intelligence gathering. The contrabands were in a truck and concealed with cassava tubers and flakes. They thought with the concealment, they can evade our officers.”

“The explosives were intercepted at Sango Ota axis and then, we know the items are coming from Benin Republic through the unapproved routes. Calcium carbide is on the list of contrabands because it is dangerous to the nation if it get to the hands of bad elements.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *