fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Hukumar NDLEA ta gano Gidajen Abinci da ke yin Abinci da Kwaya a Arewa

Hukumar dake hana sha da fataucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA ta gano wasu gidajen Abinci 3 da ake amfani da Wiwi wajan dafa Cek.

 

An gano gidajen Abincinne a Jos babban birnin Jihar Filato. Shugaban Hukumar a Jihar, Ibrahim Braji ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Ya bayyana sunayen gidajen Abincin da, KNL Longe, Tuscani Longe. Yace ana amfani da kwayoyi kala-kala da cikin cek din da suka hada da Tramadol,  Wiwi, da codeine.

 

Mutane 5 ne aka kama da alaka da gidajen Abincin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *