fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hukumar ‘yansanda ta kama Dan sandan da aka gani yana neman a bashi cin hanci

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta kama dansandan da aka gani a wani Bidiyo da ya yadu sosai a shafukan sada zumunta yana neman a bashi cin hanci.

 

Dansandan ya nemi wani direba ne dake tuki da Mota me tinted inda ya nemi ya bashi tinted permit amma baida shi.

 

Hukumar ‘yansandan a sanarwar data fitar tace an kama dansandan an kwace masa kayan aiki kuma ana bincike akansa.

”The officer who was seen in this viral video behaving in an unprofessional and corrupt manner, has been identified, arrested, disarmed and detained for further investigation and disciplinary action. Ekiti PPRO.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *