fbpx
Friday, May 14
Shadow

Hukumar ‘yansanda ta karyata rahoton dake cewa Boko Haram sun kai gari Abuja

Hukumar ‘yansandan babban birnin tarayya, Abuja ta karyata rahoton dake cewa, ‘yan Bindiga da yawa sun Shiga Abuja akan mashina da safiyar yau, Lahadi.

 

Hukumar tace mutanen da aka gani da Bakaken kaya, jami’an tsaro ne wanda kuma suna sintiri ne dan magance matsalar tsaro.

 

ASP Maryan Yusuf wadda itace kakakin ‘yansandan Abuja ta bayyana cewa, wancan Rahoto ba gaskiya bane dan haka a yi watsi dashi. Tace amma kamar duk yanda idan aka samu Rahoto irin wannan, Hukumar zata fita ran gadi.

“The attention of the FCT Joint Security Team has been drawn to a viral publication in the social media purporting that the ‘Federal Capital Territory is under the attack of Boko Haram Terrorists’.

“The Joint Security Team of the FCT wishes to refute the mischievous publication targeted at creating palpable tension amongst the well-spirited residents of the FCT.

“Contrary to the speculation, the Heads of Security Agencies (HOSA) in the Federal Capital Territory in the bid to address security concerns within the FCT, held a strategic meeting on Thursday 29th April 2021, where the team resolved to deploy alternative proactive crime-fighting measures within the FCT particularly in areas with challenging terrain including aggressive motorized/foot patrols.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *