fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Humumar UEFA ta dakatar da shirinta na hukunta Real Madrid, Barcelona da kuma Juventus

Hukunar UEFA ta tabbatar da dakatar da shirinta na hukunta kungiyoyin wasan tamola guda uku da suka ki fita daga European Super League.

Barcelona, Juventus da Real Madrid ne kungiyoyi uku cikin 12 da suka kirkira gasar da suka ki janye ra’ayoyin su akan gasar data sabada UEFA.

Manchester City, Manchester United, Chelsea, Arsenal, Liverpool, Tottenham, Inter Milan, AC Milan da Atletico Madrid duk sun janye ra’ayoyin su akan gasar bayan ran masoya, yan wasa da kocawa ya baci bakidaya.

 

UEFA back down and suspend proceedings against Real Madrid, Barcelona and Juventus

Kuma a baya ma’akatar shari’a ta kasar Switzerland ta bayyana cewa hukumar FIFA da UEFA ba zasu iya hukunta wa’yan nan jiga-jigan kungiyoyin guda uku ba da suka ki fita daga gasar.

UEFA have officially announced the suspension of the proceedings against the three clubs who have decided against pulling out of the European Super League project.

Barcelona, Juventus and Real Madrid are the three of the 12 founding clubs who have not given up on the idea of creating a new competition by breaking away from UEFA.

Manchester United, Chelsea, Manchester City, Arsenal, Liverpool, Tottenham Hotspur, Inter, AC Milan, and Atletico Madrid were all initially part of the project but decided to withdraw due to pressure from fans, players and coaches.

The Swiss Ministry of Justice had previously indicated that neither UEFA nor FIFA can take any retaliatory action against the aforementioned three European football powerhouses.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *