fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Idan aka ce dan Twitter sun goge Rubutun Shugaba Buhari ne muka dakatar dasu, ba’a mana Adalci ba>>Lai Muhammad

Ministan Yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya bayyana cewa, dakatar da Twitter ba dan sun goge rubutun shugaba Buhari bane.

 

Ministan yace, an dauki matakinne saboda bari da Twitter ta yi ana yada manufofin da zasu kawo rabuwar kawuna a Najeriya.

 

Ya kuma jaddada cewa, sauran manhajohin sada zumunta dolene yanzu su yi rijista a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a NTA.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *