fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Idan aka hana mu takarar shugaban kasa a 2023 to Najeriya zata tarwatse>>Inyamurai

Bangaren matasa na kungiyar kare Muradun Inyamurai ta, Ohanaeze Ndigbo sun bayyana cewa idan PDP da APC suka ki tsayar da dan takarar shugaban kasa Inyamuri a shekarar 2023 to Najeriya zata tarwatse.

 

Shugaba kungiyar Igboayaka O. Igboayaka ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a karshen makon da ya gabata inda yake martani ga kakakin shugaban kasa, Garba Shehu da yace shugaba Buhari na son hadin kan Najeriya.

 

Yace halin ko in kula da kuma nuna bangaranci karara da shugaba Buhari ke yi ba alamace ta wanda ke son hadin kan kasa ba. Yace shugaban ya raba kan ‘yan Najeriya ne wanda kuma abinda ya rage kawai shine kasar ta rabe zuwa kasashe daban-daban wanda kuma nan ba da jimawa ba hakan zai faru idan PDP da APC suka ki tsayar da Inyamuri takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

A baya dai cikin labaran siyasa da hutudole.com ya kawo muku, kun ji cewa, Dattawan yarbawa sun gargadi Sunday Igboho kan yunkurin kafa kasar Oduduwa.

“Shehu is on a paid job, and one of the aides that are endangering the unity of Nigeria through his sycophantic service to the president.

 

“Buhari has divided Nigeria more than any other president in the history of Nigeria. He is the most tribalistic President Nigeria has ever produced.

 

“President Buhari and his cabal have violated the federal character principle with reckless abandon, leading Nigeria into the path of disintegration. His high-handedness with tribal impunity contributed to the present ethnic crisis ravaging Nigeria.

 

“President Buhari has done everything possible to foster Nigeria’s disunity. What remains is the explosion of Nigeria into many countries, which shall happen soon if APC and PDP deny Ndigbo an opportunity to fly their flags during the 2023 presidential election.

 

“With the rate of insecurity and mayhem perpetrated by Buhari’s relatives, activities of bandits, kidnappers and Fulani killer herdsmen that are sucking the blood of innocent Nigerians daily, Buhari lacks the moral justification to claim that he is passionate about Nigeria’s unity. In all ramifications, there will be no Nigeria if APC and PDP fail to field an Igbo person as their presidential candidate in 2023.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *