fbpx
Monday, May 10
Shadow

Idan aka sauke Pantami sai an yi dana sani>>Sheikh Gumi

Shehin Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi yayi gargadin cewa, idan aka Sauke Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami to tabbas za’a yi dana Sani.

 

Yace maganar ta’addanci da ake alakanta Pantami da ita ba gaskiya bane dokin babu wanda ya kashe babu kuma wandaa yasa aka kashe.

 

Yace ya kamata ‘yan Najeriya suwa kansu karatun tanatsu domin idan basu yi ba, nan gaba dolene su yi shi wanda kuma an riga an Makara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *