fbpx
Monday, November 29
Shadow

Idan ana son in ci gaba da zama a Man United sai an kori Ole Gunnar>>Pogba

Kungiyar Manchester United na ci gaba da ganin ta kanta.

 

Na kwana-kwanannan shine cin da Liverpool ya mata na 5-0 a gasar Premier League wanda ya harzuka masoya kungiyar da dama.

 

Ana rade-radin cewa kungiyar na shirin korar kocinta, Ole Gunnar Solskjær daga aiki, saidai wasu Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon kocinta, Sir Alex ya shiga tsakani inda ya hana a koreshi.

 

A cewar gwanin harkar kwallon kafa, Fabrizio Romano,  Pogba ya saka sharadin cewa, ba zai zauna a kungiyar ba muddin ba’a kori kocin nasu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *