fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Idan bamu godewa Shugaba Buhari ba to bai kamata mu zageshi ba>>MURIC ta gayawa Yarbawa

Kungiyar dake ikirarin kare addinin islama, MURIC ta gayawa Yarbawa Cewa bai kamata su nunawa Shugaba Buhari Butulci ba.

 

Ta yi maganar ne kan yanda aka samu wasu yarbawa suka yi Zanga-Zangar June 12. Tace Shugaba Buhari fa shine shugaban kasa na farko da ya amince a mayar da ranar Dimokradiyya June 12.

 

Kungiyar ta bakin Shugabanta, Farfesa Ishaq Akintola ta bayyana cewa, a baya, Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo wanda jihar su daya da Abiola amma ya ki amincewa a mayar da June 12 ranar Dimokradiyya,  yace amma gashi Shugaba Buhari yayi.

 

Ya bayyana cewa, masu Zanga-Zangar duk da bata samu karbuwa ba sosai, basu da godiyar Allah.

 

Farfesa Akintola ya kuma caccaki Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde inda yace bai kamata Gwamna ya rika neman sauke shugaban kasa da aka zaba a karkashin mulkin Dimokradiyya ba ta hanyar da ba ta Dimokradiyya ba.

 

“It was a northerner, a Fulani, President Muhammadu Buhari, who eventually proclaimed June 12 as Nigeria’s Democracy Day. It is our contention that for that alone, the people of the South West should show gratitude to Buhari. But what do we see?

“It was demonstrations galore. The most shameful, most reprehensible and most preposterous was the open participation of Governor Seyi Makinde of Oyo State who marched on the streets of Ibadan with protesters chanting ‘Buhari Must Go’.

“It is most naïve for a sitting executive governor who came into office riding on the back of democracy to join a group seeking the removal of a democratically elected president through undemocratic means. It was a great disservice to the memory of M.K.O. Abiola. Seyi Makinde is an ingrate nulli secundus. He should apologise to Nigerians for his immature behaviour

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *