fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Idan dai daukar hoto dani ne kesa Mutum ya zama mataimakin ESN, to a kama Gwamnonin Inyamurai>>Nnamdi Kanu

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB,  Nnamdi Kanu ya nemi a kama Gwamnonin Inyamurai indai daukar hoto dashi ne kesa mutun ya zama Mataimakin ESN.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta, inda ya zargi sojojin Najeriya da shirme.

 

Nnamdi Kanu ya saka wasu tsaffin Hotuna da ya dauka da wasu vwamnonin jihohin Inyamurai .

 

An kama wani dan shekaru 48 inda aka bayyanashi a matsayin mataimakin Ikonso dake kusa da Nnamdi Kanu,  amma kungiyar ta nesanta kanta dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *