fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Idan dai gwamnati zata iya kamo Sunday Igboho da Nnamdi Kanu daga kasar waje, me ya hana ta kama Shuwagabannin ‘yan Bindiga dake cikin Najeriya?>>Bulama Bukarti

Babban lauya me sharhi akan al’amuran yau da kullun musamman kan harkar tsaro, Bulama Bukarti ya tambayi shin me yasa Gwamnati ta kasa kama ‘yam Bindiga?

 

Yace idan dai gwamnati zata iya kama Sunday Igboho da Nnamdi Kanu dake kasashen waje, shin me ya hanata kama Shuwagabannin ‘yan Bindiga dake cikin Najeriya?

 

Yace yana zargin akwai wani abu boyayye kan lamarin. Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

If the Federal Government can get Kanu repatriated and Igboho arrested from outside Nigeria, what’s making it impossible for it to get terrorist leaders in the North West who are operating with sheer impunity within our own territory? I think there must be something fishy here.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *