fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Idan fa aka raba kasa, sai kun yanki Visa kamin ku shiga Kano>>Osinbajo ya gayawa ‘yan Kudu

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa masu neman a raba Najeriya ya kamata su canja Tunani.

 

Yace idan fa aka raba kasarnan, kamin su shiga Kano sai sun yanki Visa. Ya bayyana hakane yayin da yake jawabi a wajan taron cikar tsohon gwamnan jihar Legas kuma Jigo a jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu shekaru 69 a Kano, saidai shi Osinbajon bai samu halarta ba a zahiri, ta kafar sadarwa yayi jawabin nasa.

 

Yace gaba dayan bikin cikar Tinubu shekaru 69 ba’a so a yishi a zahiri ba, an so ne a yi ta kafar sadarwar Zamani amma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje yace a je Kano a yi.

 

Osinbajo yace da an raba kasar, ba za’a samu saukin yin hakan ba saboda sai an Yanki Visa.

“For the purveyors of breaking up into small components, into small countries, perhaps they should be reminded that we would not have been able to accept Governor Ganduje’s offer to come to Kano at a short notice since we would all have needed visas to come to Kano,” Osinbajo said.

Osinbajo added that Kano was a strategic location because it was the home of radical and progressive ideals.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *