fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Idan gwamnati bata dauki mataki ba, farashi kayan masarufi zai yi tashin gwauron zabi>>Masana

Wasu masana tattalin arziki sun yi gargadin cewa idan gwanatin tarayya bata dauki mataki ba akan hauhawar farashin man Fetur, to akwai yiyuwar kayan masarufi su yi tashin gwauron zabi.

 

Masanan a hirar da suka yi da jaridar Leadership sun bayyana cewa, ‘yan Najeriya da yawa zasu rika kashe kaso 70 na kudin da suke samu akan kayan masarufi idan ba’a duba maganar karin kudin man fetur din ba.

 

An samu cece-kuce a baya bayan da shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa suna kashe Biliyan 120 duk wata akan tallafin mai, wanda yace ba zasu iya ci gaba da hakan ba.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda shugaban kamfanin man na kasa, NNPC, watau Mele Kolo Kyari yace suna kashe Biliyan 120 duk wata akan tallafin man fetur.

On his part, a development economist, Dr Tayo Bello, said that the government needs to make provision to cushion the effects of subsidy removal or else the negative impact on the masses will be too much as the cost of goods and services will skyrocket to more than 70 percent.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *