fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Idan kana son Gwada Imanin mace, kace zaka mata Kishiya>>Surukin Dangote

Surukin Attajirin Africa, Aliko Dangote Watau, Jamil Abubakar ya bayyana yanda Mutum zai gwada Imanin matarsa.

 

Ya bayyana a shafinsa na sada zumunta cewa, idan kana son gwada imanin matarka Musulma, to kace mata zaka karo aure.

 

Yace a nan ne zaka gane cewa, duk Allah yace Annabi yace dinta a baki ne be kai zuci ba.

”If you want to test the faith of a Muslim woman, Jst tell her you are marrying a second wife. Na there you go know say her “Allah ya che, Anabi ya che” na for mouth ee no reach heart” he wrote

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *