fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Idan kana son zama Shugaban kasa a 2023 ka shigo APC>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, masu son zama shugaban kasa a 2023 to su koma jam’iyyar APC.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Arise TV inda aka tambayeshi game da shirin wanda zai gajeshi.

 

Ya bayar da amsar cewa, wanda zai gajeshi shirin jam’iyyar APC ne, sune zasu zauna su tsara yanda zai kasance, yace dan haka masu son zama shugaban kasa a 2023 su koma APC.

 

When asked about his succession plan, he said, “The succession plan depends on the party. We are going to leave it for the party. The party will sit and make decision by the constituency they want and so on. So, those who want to be president should better join APC.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *