fbpx
Friday, May 14
Shadow

Idan kana son Zaman Lafiya ka amince a yi tsarin Ruga>>Gwamnatin Tarayya ga Gwamnan Benue

Kakakin Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, idan Gwamnan Jihar Benue na son zaman lafiya a jiharsa to ya amince da tsarin Ruga.

 

Ya bayyana hakane bayan kisan wasu mutane da aka yi a jihar Benue wanda kuma Gwamnan ya dorawa Shugaba Buhari alhaki har ma yana zargi sa da goyawa Fulani baya.

 

Garba Shehu yayi kira ga Gwamna Ortom cewa, ya kamata ya bayar da hadin kai wajan wajan magance matsalar tsaron da kuma gudanar da tsare-tsaren Gwamnati kamar yanda People’s Gazette ta ruwaito.

The governor had rejected the policy describing it as deceptive and against the interest of Benue indigenes, who are predominantly farmers.

“Benue under the Ortom administration ought to cooperate with the federal government in the implementation of a number of national strategies programmes in addressing underlying issues militating against peace, progress, and development.

“This can still get done when the interest of the people is placed above all other interests. A government voted into office by the people should treat the people as its masters and not as its servants,” said the statement.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *