fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Idan kuka ba Atiku tikitin takarar shugaban kasa a 2023 asara zaku yi dan ba zai ci ba>>Wata Kungiya ta gayawa PDP

Wata Kungiya ta nemi jam’iyyar PDP kads ta baiwa Atiku Abubakar tikitin takarar ta a shekarar 2023.

 

Ta ce idan daj ba PDP na son yi  Asarar tikitin nata ne ba to Atiku ba shine ya dace ds takarar shugaban kasa a jam’iyyar ba.

 

Kungiyar na karkashin PDP ne wadda kuma ta kara da cewa maganar da Atiku yayi ta cewa shiru da aka jishi, Digiri ya je yi a jami’ar Cambridge akwai alamar tambaya akanta.

 

Ta kara da cewa, kowa yasan Atiku na Dubai ba’a ga inda yaje wata makaranta karo Ilimi ba. Sannan kuma idan yayi karatun Tazara ne, me ya hana yayishi a Najeriya?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *