fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Idan kuka dawo zamu yafe muku>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa masu laifi da suka tsere daga gidan yarin Owerri

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa duk me laifin da bisa radin kanshi ya koma gidan yarin Owerri da suka tsere za’a yafe masa.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar gani da ido da ya kai gidan yarin bayan faruwar lamarin.

 

Ya bayyana cewa, tserewa daga gidan yari laifi ne amma duk wanda suka dawo da kansu za’a yafe musu.

 

Ya kara da cewa, gwamnati zata tabbatar an hukunta wanda suka aikata Laifin.

 

“Unlawful escape from custody is a crime but government in its magnanimity will grant amnesty to prisoners who willfully return.

“They will no longer be charged with unlawful escape but only for the initial crimes that took them to prison. So we urge all escapees to return before they are caught on the run.”

Seye Oduntan, the deputy controller of correctional service in charge of Owerri custodial centre, said 36 inmates stayed back after the attack while six persons had so far returned.

The police have accused the proscribed Indigenous People of Biafra (IPOB) of being responsible for the prison break and the attack on a police command headquarters in the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *