fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Idan kuka sake kuka hana mu kiwon yawo da dabbobi, Sa daya zai koma Miliyan 2>>Miyetti Allah ga mutanen Kudu

Kungiyar fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta gargadi cewa, idan aka sake aka dokar hanasu kiwon yawo da dabbobi to lallai sa daya zai iya komawa Miyan 2 a Legas.

 

Wakilin kungiyar a yankin kudu maso yamma, Maikudi Usman ne ya bayyana haka a wajan taron da ake na masu ruwa da tsaki kan lamarin.

 

Ya kara da cewa, killace shanun da ake son yi a waje daya sai ya fi tsada fiye da a barsu suna yawon kiwo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *