fbpx
Monday, October 25
Shadow

Idan muka fadi masu daukar nauyin Boko Haram yanzu za’a samu matsala>>Gwamnatin Tarayya

Babban lauyan Gwamnati,  Abubakar Malami ya kare matakin da gwamnatin tarayya ta fauka na kin bayyana masu daukar nauyin Boko Haram

 

Yace daukar matakin ya zama dole dan kada a kawowa binciken da ake yi cikas.

 

Kakakin Malami, Umar Gwandune ya bayyana haka inda yace malamin ya fadi hakane a birnin New York.

 

An caccaki gwamnatin tarayya saboda kin bayyana sunayen wanda ke daukar nauyin Boko Haram din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *