fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Idan mutane suka ci gaba da bin Shuwagabannin da suka kasa samar musu da tsaro, addu’a ce kawai za’a musu>>Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa a yayin da mutane suka ci gaba da bin Shuwagabannin da suka kasa samar musu da tsaro da basu kariya, to Addu’a ce kawai za’a bisu da ita.

 

Sanata Sani ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

When people still worship the leaders who can’t protect their lives and provide for them,you can only pray for them.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *