fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Idan na tona Asirin hare-haren ‘yan Bindiga za’a sha mamaki>>Sanata

Sanata daga jihar Kaduna, Danjuma La’a ya bayyana cewa sau da dama ya sha zubar da hawaye a majalisar dattijai kan matsalar ‘yan Bindiga a kudancin Kaduna.

 

Yace a wancan lokacin ya rika gargadin idan ba’a dauki mataki ba, lamarin zai watsu sosai zuwa ko ina.

 

Yace gashi yanzu an kawo lokaci, dan kuwa kusan babu jihar da babu ‘yan Bindiga.

 

Ya kara da cewa, kuma da zai yi magana akan makarkashiyar dake cikin hare-haren da ake kaiwa kudancin Kaduna da an sha mamaki.

He said, “I have wept times without number, but I knew time shall come and time has come because while I was weeping in the chamber when presenting motions on banditry in Southern Kaduna, I said that one day somehow, that these things will affect every one of us.

“Because we were thinking that it was just meant for Southern Kaduna, but tell me which state in this country has not been affected by bandits?

“Bandits don’t have friends, they don’t know tribes; they don’t know religion. Whoever, you are and they found you, it’s about money.”

The lawmaker said after he presented a motion on insecurity in Southern Kaduna several times, he stopped talking, stating that if he continued based on what he knew, “heads would roll and the world will turn upside down. So, it is better I allow the sleeping dog lies.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *