fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Idan na tsaya takarar shugaban kasa a 2023 babu dan takarar da zai iya kada ni>>Yahya Bello

Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya bayyana cewa idan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 babu wanda zai iya kayar dashi.

 

Ya bayyana hakane a wata ganawa da yayi da manema labarai a Abuja. Ya kuma bayyana yanda ya tseratar da Najeriya daga fadawa yakin Basasa.

 

Yahya Bello ya bayyana cewa da maganar yajin aikin kai Abinci kudu ta taso, an kirashi daga fadar shugaban kasa aka ce ya shiga maganar a matsayin jiharsa wanda take kan iyakar Arewa da kudu da kuma kasancewarsa matashin gwamna.

 

Ya bayyana cewa a daidai wancan lokaci, Matasa daga Arewa wanda daukar nauyinsu aka yi, sun tashi zasu je ramuwar gayya Kudu. Amma shi ya dakatar da lamarin ya shiga  tsakani.  Gwamna Bello ya bayyana cewa amma akwai wani na kusa da fadar shugaban kasa da wani Gwamna da basa son abinda yake yi.

 

Yace maganar tsayawa takararsa shugaban kasa a shekarar 2023 abune wanda daga Allah ne, domin dama ikon Allah ne yasa ya zama gwamna gashi har yana zango na 2 na mulkinsa, ya kuma kara da cewa a yanzu ma idan Allah yaso, Zai iya zama shugaban kasa.

 

Yace idan dai aka baiwa kowa damar tsayawa takara to baya shakkar kowa kuma sai ya samu kuri’ar da ba’a taba samun irin ta ba a tarihin Najeriya.

 

“Let me tell you, winning the election at the primaries as a governor or as an aspirant is not the problem. If a level playing field is provided, I will defeat anybody. I will defeat whoever will confront me on the field that day whether direct or indirect primaries or at the convention. I am confident of that, In Sha Allahu.

“If I’m on the ballot for 2023, I will defeat whoever will confront me. In fact, I am going to record votes that we have never recorded in the history of Nigeria by the grace of God. The margin is what we will be talking about.

“But that is not the issue. What is the issue? The issue is about Nigeria before we talk of 2023. As I speak with you, and I make bold to say it, people are afraid, leaders are afraid. Those who have held the country down, who are still holding the country down today, are afraid. They know I know them. They know I am seeing them. They are afraid that if I should occupy the seat, they will atone for their atrocities. Gaskiya ne (that is the truth)”

Asked to state his position on zoning, Bello said: “There is no zoning arrangement in our party (APC). None that is existing that I know. I don’t think anywhere in the part of our constitution (APC Constitution) there is any arrangement there.

“And in any case, even if there is that understanding on issue of zoning, how much has zoning helped us in this country? For once, let us look for who can fix the problems and then all of the positions can be zoned to satisfy political interests for balancing, for fairness. We can do that. Let the best come.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *